Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada - Bisharan Yohanna - Bog af Love God Greatly - Paperback
¿aya daga cikin manyan tambayoyi da zai kuma kaskantar da ke shi ne menene ya ke faruwa idan mun mutu. Mu na fatan salama, mu na so mu tabbatar da haka, duk da mun san rayuwan mu a duniya zai kare, akwai wani abu bayan haka. Amma ta yaya za mu iya tabbatar haka ne? Amma an rubuta wäannan ne, domin ku ba da gaskiya Yesu shi ne Almasihu, ¿an Allah, ta wurin gaskatawa kuma ku sami rai a cikin sunansa. -Yoh 20:31Bisharan Yahaya bayyani ne game da rayuwan Yesu. A cikin wannan littafin za mu samu amsoshin..